Mp3 : Nazir M. Ahmad – Madakin Lafiya IGP Shugan Yan Sanda

VIDEO + AUDIO :Nazir M. Ahmad – Madakin Lafiya IGP (Shugan Yan Sanda)

Wannan wata sabuwar waka ce da sarkin wakar san kano yayiwa Shugaban yan sandan Nigeria wanda idan baku manta ba shima takwaransa Mawaki Nazifi Asnanic nayi tasa.šŸ”—

Kuma munka kawo muku ita , to shima sarkin waka ba’a barshi a baya ba.

Wanda wakar tayi dadi sosai mun kawo muku audio da bidiyo na wakar da zaku iya saukarwa a wayoyinku.

kuma zaku iya kallon bidiyon kai tsaye daga Youtube channel din sarkin waka.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR : 

– Dan sanda da kwazo
–  Idan aka soma kiranshi sai yazo

– Dan sanda dauko bindiga
– Kabar gidanku ana maka addu’a
– Abin da kayi jama’a sun yaba

Zaku iya sauke audio da kuma bidiyon wannan wakar tare da kallon bidiyon wakar kai tsaye daga shafin Youtube.

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOWZa kuma ku iya kallon bidiyon wakar anan kasa.ā¤µā¤µā¤µ

#DOWNLOAD VIDEO NOWā¤“ā¤“ā¤“


Leave a comment

Related Posts