umar m shariffMp3 - Umar M Shareef Zeenaru 2021 Official AUDIO+VIDEO

Mp3 – Umar M Shareef Zeenaru 2021 Official AUDIO+VIDEO

-

Umar m Shareef 2021 Zeenaru Audio mp3

Sabuwar wakar umar m shareef zeenaru, a yau ma mawaki umar m sharif ya zo muku da wata sabuwar waka mai suna zeenaru, wannan waka dai Bash Em ne ya jagoran ci bidiyon wakar, kuma an dauki bidiyon wakar a kasar dubai. Opera mini users Download Here.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

– Kece mafarkin raina

– Na baki dukkan rai na

– Zeenaru masoyiyata

– Kece rabin raina

– Sannu autar mata

– Sha zamanki ki huta

– Na baki dukkan kai na

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


DOWNLOAD NOW
@Arewasound-wakoki


 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you