LabaraiMun samu Sahihin Labari cewa, ‘Yan IPOB sun siyo...

Mun samu Sahihin Labari cewa, ‘Yan IPOB sun siyo Bamabamai>>DSS

-

Hukumar ‘yansandan ‘yansandan Farin kaya ta DSS ta bayyana cewa, ‘yan IPOB sun samo Bamabamai suna daukarsu daga Legas zuwa Jihar Imo.

Hukumar ta kuma bayyana cewa, IPOB din na amfani da manyan Motoci ne wajan daukar bamabaman da kuma boyesu dan kada jami’an tsaro su gani.

Hakanan tace DSS din tace IPOB zata yi amfani da Bamabaman ne dan kara tada hankulan jama’a. Dan hakane ta…….Continue Reading>>>> | Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you