LabaraiMun yadda a raba Najeriya kowa ya kama gabansa>>Fulani...

Mun yadda a raba Najeriya kowa ya kama gabansa>>Fulani Makiyaya

-

Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah Kautal hore ta bayyana cewa, a shirye take da rabewar Najeriya inda kasar ta cimma wannan matsaya.

Babban Sakataren kungiyar na kasa, Alhassan Sale ne ya bayyana haka yayin martani ga matakin da gwamnonin Kudu suka dauka na cewa su hana kiwon yawo da dabbobi.

Yace babu inda ake irin wannan doka a Duniya, yace kamata yayi a saka dokar da zata baiwa kiwon da suke kariya amma yace idan ana maganar Raba Najeriya, su  fi kowace Kabila shiryawa…..Continue Reading>>> Or United Nations Jobs Opening 2022 | Apply Now

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you