Connect with us
Ramadan KAREEM

music

MUSIC: Auta MG – “Da Na Sani” Ft Umar Big Show & Yusuf GuySon » HausaMini.Com.Ng

Published

on

Da na Sani

Sauke Tare Da Sauraran Sabuwar Wakar Auta MG, Wanda Umar BigShow Da Yusuf Guyson Tare Da Husna Annuri, Su Taka Rawa A Wakar,.

Labarin Wakar Dai Ta Kunshi Cin Amana Da Budurwarsa Ta Mishi Akan Soyayya, Hakan Yasa Umar Bigshow Ya Rera Wakar.

Wakar Tayi Dadi Kuma Nasan Da Yawa Masoya Musanman Ma Wanda Aka Yaudaresu Zasuji Dadin Wakar.


DOWNLOAD AUDIO NOW

Kalli Videon Wakar Daga YouTubeRead more at SOURCE: This song MUSIC: Auta MG – “Da Na Sani” Ft Umar Big Show & Yusuf GuySon » HausaMini.Com.Ng firstly published at hausamini.com.ng on 2021-03-10 07:33:12

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.