Music : Biyu babu ta iske mai dara-ja – Jadda Garko – Download Audio

Music Jadda Garko : Biyu babu ta iske mai dara-ja – Download

Sabuwar wakar ganduje mai suna “Biyu babu ta iske mai dara-ja” wannan waka ce ta siyasa, kun san yadda wakokin siyasa suke cike da habaici, wannan waka tayi dadi sosai , masu bukata sai su sauke a wayoyin su don saurare.

DUBA KUMA : ⤵⤵
– AUDIO : Sabuwar wakar Rarara – “Ado ya tafi gashi ya dawo” – Download mp3

– Mp3 : Auta Wazirin waka – Kara Hakuri Mai Martaba Sanusi

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

– Mai nasara gwamna ganduje

– Juya kano ya na wainar tanda

– Baba tsarin Allah kafisu

– Makiyan gwamna Allah yafiku

– Gwaman kai kaga karshen mai makirci

– Gagari kwari waken suya

– Baba gamji gagari mai saranka

Ku sauke cikakken Audio Na wakar gashinan kasa.


DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakokiDUBA DAI : Music : Saniyon m inuwa 2020 “munyi rashin uba” – Download

Leave a comment

Related Posts