hamisu breaker Music Djemba Ft Hamisu Breaker -Silar Masoya

Music Djemba Ft Hamisu Breaker -Silar Masoya

-

- Advertisment -

Music Djemba Ft Hamisu Breaker -Silar Masoya

Sabuwar Wakar Djemba tare da mawaki Hamisu Breaker mai suna ” Silar So ” to kuna ina masoya kuzo ga sabuwar waka domin jin dadinku a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Djemba so yana da rana

– Hamisu breaker nima na fadi da kaina

– Soyayya silar masoya ga tsokaci na

– In kasamu mai sonka kun rike juna

– So yake sa farin ciki ya kauda kuna

– In kasamu wanda ke sonka ka kyautata mai

– Shi girma na so a zuciya ya zarce komai

– In kasamu wanda ke sonka ka tallafa mai

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


  • More from Hamisu breaker

– AUDIO – Sabuwar wakar Hamisu Breaker – Zuciya

AUDIO + VIDEO : Wakar Hamisu Breaker – Tubali

Hamisu Breaker – so ne (official audio) 2020

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Music MP3 Masoya -Ibrahim A Muazzam Ft Hussaini Danko

Sabuwar waqar Hussaini Danko tare da Ibrahim A Muazzam 2020 mai suna Masoya. Waqar sunyi tane dan su godewa masoyansu waqar tayi dadi sosai Ga...
Enable referrer and click cookie to search for pro webber