wakokin hausaMUSIC: Hairat Abdullahi Dan Alewa Song 2021

MUSIC: Hairat Abdullahi Dan Alewa Song 2021

-

Sauke Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi Dan Alewa “Daga Shareef Studio” Hairat Abdullahi Dai Tana Daya Daga Cikin Mawaka Kuma Masu Amshi A Wakokin Hausa. Musanman A Ga Mawakan “Shareef Studio“

Wannan Karon Tazo Mana Da Wata Daddadar Wakar Ta Mai Taken “Dan Alewa” Wakar Dan Alewa Dai. Sake Maimaita Wakar Tayi. Domin Antabayin Wakar Da Dadewa.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

– Saurayi na ga batuna

– Na amince zan kasance

– Zama dakai har inkai ga tsufa

– Zanyi Aure don na more

– Tun a farko so na ɗauko

– Ƙaunar ka na rufe kofa

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


 

  • More from Hairat.

Music Mp3 : Hairat Abdullahi -Gada 2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you