Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

wakokin hausa

Music mp3 :- Ahmad Delta -Wata Makuniya (Audio)

Published

on

wakar ahmed delta makauniya, makauniya, ahmed delta

Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Wata Makauniya ” wata makauniya ana nan ana daukar fim dinsa wanda ya hada manyan jaruman hausa a ciki.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Dukka zuciya tana da muradi
-Gareta wanda baida maddadi
– Shitake wa tsumi da tanadi
– Zata soshi babu magudi
– Wata makauniya ta sace zuciyata
– Sabi da so zan iya bata idanuna
– Aji naso ba kamar yakai
– Makauniya na baka zuciyata

PLAY NOW


OR
[DOWNLOAD ##download##]


Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.