Music Mp3 : Sabuwar wakar Aminu M Ali 2020 -Farin Gani – Download

Music Mp3 : Sabuwar wakar Aminu M Ali -Farin Gani – Download

Sabuwar Wakar Aminu M Ali mai suna ” Farin Gani ” to kuna ina masoya kuzo kuji abinda mawaki aminu m ali yazo muku dashi a cikin wakar tasa.

 KU CIGABA DA KASANCEWA DA AREWASOUND

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Farin Gani Abar Sona

– Kaunarkice Muradina

– Aminta sai ki yarda dani

– Na baki so ki zam karba

– Ga zuciyata kin harba

– Sone ruwan zuma duba

1. Farin Gani:-

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW

Audio file by Arewablog


Leave a comment

Related Posts