Music Mp3 : Sabuwar wakar Muazz Hajj Camp -Ta Rikitani

 Music Mp3 : Sabuwar wakar Muazz Hajj Camp -Ta Rikitani

Sabuwar Wakar Muazz Hajj Camp mai suna ” Ta Rikitani ” to kuna ina masoya kuzo gashi ya dawo domin ya cigaba da nishadantar daku da wakokinsa.

By clicking the subscribe button you will never miss the new articles!

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ta rikitani🔊

– Ta rikitamin tunanina🔊

– Soyayyarkice🔊

– Ta firgitamin kwakwalwata🔊

– Ta ritani na fada a cikin tunani🔊

– Kai daka banda soyayya ta firgitani🔊

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


Leave a comment

Related Posts