Connect with us
Ramadan KAREEM

nura m inuwa

MUSIC : Nura M Inuwa 2020 – Yabon Annabi ft Naja’atu Ta Annabi x Aliyu Nata 2020

Published

on

MUSIC : Nura M Inuwa 2020 – Yabon Annabi ft Naja’atu Ta Annabi x Aliyu Nata 2020

MUSIC : Nura M Inuwa 2020 - Yabon Annabi ft Naja'atu Ta Annabi x Aliyu Nata 2020

Wannan wani waƙene ne da nura m inuwa da aliyu Nata wanda ya rera Aure Martaba wanda nasan duk wanda ya saurari wannan waka yasan shima akwai fasaha ga wannan mawaki.

Sai dai Ita Naja’atu ta annabi ba sai ance komai ba kun san wannan zabiyar akwai salo da fasaha a wajen waka, da begen annabi.

DUBA WANNAN : Audio : Nura M Inuwa 2020 – Maliya Gagarau

KADAN DAGA BAITIN WAKAR :

– Dan gatan Allah

– Shugaban duniya da kiyama

– Bakowa a gabanka ɗaha kowa na bayanka

– Ya nurullahi Ya saifullahi

– Sanya mu a ceton ka

– Ya Rasulillahi kasa da mu acikin cetonka

Note : “If you’er Surfing on Operanews (DOWNLOAD HERE)

Ga dai wakar nan ku saukar domin jin dadinku.

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW

@Arewasound


DUBA WANNAN : Sabuwar wakar Nura m inuwa 2020 – Hassana ta ce.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.