Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

nazifi asnanic Music : Sabbin wakokin Nazifi Asnanic Guda biyu -...

Music : Sabbin wakokin Nazifi Asnanic Guda biyu – 2020

-

Music : Sabbin wakokin Nazifi Asnanic Guda biyu – 2020

Music : Sabbin wakokin Nazifi Asnanic Guda biyu - 2020

MUSIC: Nazifi Asnanic 2020 Jamila Ce X Ma Cherie, Wadannan Wasu Ne Daga Cikin Wakokin Nazifi Asnanic Na Wannan Shekaran,. Duk Da Basu Da Yawa, Amma Na Tabbata Zaku Sosu.

Wakokin Da muka Zabo Muku Guda Biyu Ne “Jamila Ce” Da Kuma “Ma Cherie” Sauke Wakokin Domin Jin DadinKu.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

– Asnanic ne, Nemanki yake

– Ki sani in babu ke babu ni

– Karki gujeni , ma cherie

– Ba don ke ba bazan zo nan ba

– Soyayya ruwan zuma ne

– Neman ki nake

– Ina zan ganki jamila

– Ki amsa min duk inda kike

– Kisani zuciyata kin kada

– Karki manta ban guje ki ba

Ku sauke wakokin a wayar ku don saurara.


1 – Nazifi Asnanic – Ma Cherie.
-Downlad Now


2 – Nazifi Asnanic – Jamila Ce.
-Download Now


LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you