umar m shariff
MUSIC: Umar M Shareef Na Yarda In Mutu Mp3 Audio

MUSIC: Umar M Shareef Na Yarda In Mutu Mp3 Audio Download.
![]() |
Na Yarda In Mutu |
Umar m sharif – Na Yarda In Mutu MP3.
Sabuwar Wakar Umar m sharif mai suna ” Na yarda in mutu ” kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwar wakar umar m sharif mai suna Na yarda in mutu domin nishadinku ku. operanews users Download here.
Sabuwar wakar Umar m sharif – Na Yarda In Mutu Mp3 Download.
Sauke Sabuwar Wakar Shahararren Mawakin Nan “Umar m sharif” Mai Taken “Na Yarda In Mutu”
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Masoyi kar ka tafi
– Ke zuciya ta aminta da ke
– Kizo muje muyo baiko
– A son ka babu gudu ba ja da baya
– Bazan barki ba, koda corona na ajikin ki
– Muryarki akwai laushi
– Na yarda in mutu ke ki rayu
– Bazan barka ba, Babu gudu.
Play Na Yarda In Mutu MP3 Song
Download Na Yarda In Mutu MP3 Song
Ku sauke cikkakiyar “Na Yarda In Mutu by umar m sharif” don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵
@Arewasound-wakoki
- More New Hausa Songs.
