LabaraiMutuwar Shugaban Sojoji ya kara yawan matsalolin da muke...

Mutuwar Shugaban Sojoji ya kara yawan matsalolin da muke fama dasu>>Shugaba Buhari

-

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Mutuwar Shugaban sojojin Najeriya da wasu sojoji 10 ya kara yawan matsalolin da ake fama dasu a kasarnan.

Ya bayyana hakane a yayin da gwamnonin Najeriya suka je masa ta’aziyyar rasuwar Shugaban Sojojin Najeriya, Janar Ibrahim Attahiru a fadarsa dake Abuja…....Continue Reading>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you