N30 : Hanyar sufuri a sauƙaƙe : Otrike ya fara aiki a kano

Assalamu alaikum jama’ar kano barkan ku da wannan lokaci, Otrike ya fara aiki a kano.

Kamar yadda kuka sani wannan kamfani ya ƙaddamar da sabon tsari na sauƙaƙawa al’umma  ta hanyar sufuri, wannan kamafani ya ƙaddamar da wannan tsari a jahohin lagos  da aba, a yanzu haka sain diro jiha ta biyu a yawan Al’umma ta nigeria wato jihar kano ta dabo.

Wannan sabon tsari na otrike zai baku damar zuwa duk inda kuke biƙata a fadin kano a kan kuɗi naira 30 kacal. Kamar yadda kamfanin suka sanar

“Zaku iya zuwa ko ina a kano akan N50 kacal da (otrike keke napep) shata kuma zuwa ko ina a naira N50 , wanna garaɓasa ce idan zaku biya ta OPAY, Wannan garaɓasa ce akan tafiyar da bata wuce N1000 ba.”

Sabuwar hanyar sufuri, N30 : Hanyar sufuri a sauƙaƙe Otrike ya fara aiki a kano

Wannan ba ƙaramin sauki Al’umma zasu samu ba duba da yadda yanayin tattalin arziƙi yake a yanzu.

Wannan kamfani sun fara aiki tuni a jihar lagos inda suka ƙaddamar da ORIDE, Sannan jihar Ibadan suka ƙaddamar da OPAY , Inda a yanzu haka sun ƙaddamar da wanna tsrin a KANO wanda shi kuma laƙabinsa yake OTRIKE.

YADDA ZAKA SAITA OTRIKE A KANO.

Shi wannan tsari ana cin moriyarsa ne ta harya sauke Application na kamfani daga Google playstore, bayan kun sauke a wayoyin ku wato download saiku yi register. Kuma App ɗin yana amfani da GPS na wayarku.

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi AREWASOUND.COM don karanta Abubuwa masu amfani.

Saiku Danna wannan Link don sauke wa a wayoyinku.

DOWNLOAD OTRIKE APP FROR ANDROID
https://play.google.com/store/apps/details?id=team.opay.pay

DOWNLOAD OTRIKE APP FROR IPHONE 
https://apps.apple.com/ng/app/opay-send-money-pay-bills/id1463776084

Leave a comment