Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Na damu matuka akan yadda yan bindiga zasu sa...

Na damu matuka akan yadda yan bindiga zasu sa a samu karancin abinci>>Gwamna Bello

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnan jihar Neja, Abubakar Bello, ya ce ya damu matuka cewa hare-haren ‘yan bindiga a yankin arewa ta tsakiya zai shafi samar da abinci.

 

Bello, wanda kuma shi ne shugaban kungiyar gwamnonin Arewa ta Tsakiya, ya bayyana hakan ne a ranar Talata a Abuja yayin wata hira da aka yi da shi a gidan talbijin na Channels na Siyasar Yau.

Na damu matuka akan yadda yan bindiga zasu sa a samu karancin abinci>>Gwamna Bello

Gwamnan ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta magance matsalolin tsaro a kasar nan yadda ya kamata

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Na damu matuka akan yadda yan bindiga zasu sa a samu karancin abinci>>Gwamna Bello) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 08:40:38

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you