Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Na kadu kuma ina takaici da kashe-kashen da aka yi a kasar Chadi>>Shugaba Buhari

Published

on

Shugaba Buhari ya bayyana cewa ya kadu kuma yai takaici da kashe-kashen da aka yi a kasar Chadi.

 

Shugaban ya bayyana hakane bayan rikicin kabilanci da ya barke a yankin Salmat na kasar wanda yayi sanadiyyar Mutuwar me tane 50, wasu 40 suka jikkata.

 

Ya mika sakon ta’aziyya inda yace, barazana ka zaman lafiyar kowace kasa dolene ya damu sauran ‘yan Africa.

 

“I am shocked and saddened by the incident that shattered decades of relative peace and stability in Chad,” Buhari said.

He added that “ethnic and tribal clashes is a threat to African unity and stability and Nigeria joins the rest of Africa to deplore the latest eruption of violence in Chad.”

The president underscored the need for African leaders and people to manage their diversity with tolerance and understanding.

He noted that “a threat to stability in one part of Africa is a threat to the rest of us.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Na kadu kuma ina takaici da kashe-kashen da aka yi a kasar Chadi>>Shugaba Buhari) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 20:04:09

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.