Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Nan gaba ku zabi Allah kawai>>Sanata Shehu Sani ya...

Nan gaba ku zabi Allah kawai>>Sanata Shehu Sani ya baiwa ‘yan Najeriya shawara kan cewar da Buhari yayi Allah ne kawai zai iya kare iyakokin Najeriya

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

A jiyane dai yayi da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke ganawa da tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo a fadarsa ya bayyana cewa Allah ne kdai zai iya kiyaye iyakar Najeriya da Nijar me fadin Kilometer 1,400.

 

Wannan kalami na shugaban kasa ya dauki hankula sosai inda akai ta cece-kuce akansa. Sanata Shehu Sani shima ya bayyana ra’ayinsa akan wannan kalami na shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Ya bayyana cewa, da fari sun ce Allah ne kadai zai iya kawo karshen ‘yan Bindigada, sannan kuma yanzu sun ce Allah ne kadai zai iya kare iyakokin Najeriya.

 

Sanata Sani ya kara da cewa yana baiwa ‘yan Najeriya shawarar nan gaba su zabi Allah kawai.

Nan gaba ku zabi Allah kawai>>Sanata Shehu Sani ya baiwa 'yan Najeriya shawara kan cewar da Buhari yayi Allah ne kawai zai iya kare iyakokin Najeriya

First they said only God can end banditry and insurgency,and now they said only God can protect our borders.Fellow countrymen,next time Vote for God.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Nan gaba ku zabi Allah kawai>>Sanata Shehu Sani ya baiwa ‘yan Najeriya shawara kan cewar da Buhari yayi Allah ne kawai zai iya kare iyakokin Najeriya) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 09:58:21

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you