LabaraiNDLEA ta saki sunayen wanda ta dauka aiki

NDLEA ta saki sunayen wanda ta dauka aiki

-

Hukumar hana sha da fataucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA ta sanar da fitar da sunayen wadanda ta dauka aiki dan tantancewa ta karshe.

Tantancewar wadda a baya aka dakatar da ita saboda cutar coronavirus a yanzu za’a ci gaba.

Ta sanar da cewa za’a yi tantancewar ne a ofishinta dake Abuja. Wanda suka nemi aikin a matsayin lauyoyi zasu je tantancewar ranar 17 ga watan Mayu, Wanda suka nemi bangaren yare da khma ayyuka na musamman….…Continue Reading>>> Or Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD annually.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you