LabaraiNnamdi Kanu ya bada Umarnin rufe wasu garuruwan Najeriya...

Nnamdi Kanu ya bada Umarnin rufe wasu garuruwan Najeriya ciki hadda na Arewa

-

Shugaban haramtacciyar kungiyar tsageran IPOB dake ikirarin kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu ya bada umarnin rufe duka jihohin da kungiyar ke da membobi.

Kanu yace za’a rufe jihohin Inyamurai da suke da yawan Mabiya hadi da Legas da Abuja da kuma wasu jihohin Arewa inda ‘yan IPOB din ke da yawa.

Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Emma Powerful a wata sanarwa da……Continue Reading>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you