LabaraiNunawa Pantami Goyon baya: Tawagar Wasu Malaman Kiristoci, Bishops...

Nunawa Pantami Goyon baya: Tawagar Wasu Malaman Kiristoci, Bishops sun yi tattaki : Hotuna

-

Tawagar wasu malaman Kiristoci, Bishops, Sun yi tattakin nunawa Sheikh Isa Ali Pantami, Miniatan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani goyon baya.

A yayin da ake kiraye-kirayen sauke Pantami, wadannan malaman Kiristoci sun bayyana suna nuna goyon baya agareshi.

An gansu dauke da Rubuce-Rubuce masu taken muna tare da Pantami, Duba hotunan tattakin……Check Photos>>> | List: Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you