Connect with us
Ramadan KAREEM

nura m inuwa

Nura M Inuwa 2020 Songs – Maliya Gagarau – Audio

Published

on

  Nura M Inuwa 2020 Songs – Maliya Gagarau – Audio

  Nura M Inuwa 2020 Songs - Maliya Gagarau - Audio, Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

  Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin shahararren mawakin nan nura inuwa ta wannan shekara dubu ashirin da ashirin wato 2020.

  Wannan waka dalilin sunanta “maliya Gagarau” yayita ne ga Dr Mukhtar Jibril Wanda shidai wannan dr wani babban mutum ne mai babban mukami wanda inda kunka saurari wakar zakuji daga bakin mawakin.

  KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

  – Tunda rabbi ya baka to kaje babu wanɗa zai kwace

  – Mai ruwa da iska kai muka roka ka share kukanmu

  – Dr muktar gagarau babu yadda makiyanka zasuyi

  Nura m inuwa 2020 Song Download now

  PLAY NOW

  OR
  DOWNLOAD NOW


  MORE Song From m inuwa 

  Advertisement
  Click to comment

  Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *

  Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.