LabaraiObasanjo ya juyawa Tinubu baya kan tsayawa takarar shugaban...

Obasanjo ya juyawa Tinubu baya kan tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 inda ya zabi wani daban

-

Rahotanni sun bayyana cewa, Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo baya tare da Jigon jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu kan tsayawa takarar Shugaban kasa a shekarar 2023.

Wata Majiya ta bayyanawa Vanguard cewa, Obasanjo na son, maimakon Tinubu, a dauko shugaban bankin ci gaban Africa,Akinwumi Adesina yayi takarar Shugaban kasa a 2023.

Hakan na zuwa ne bayan da Obasanjo ya kasa shawo kan Tsohon Gwamnan Kano,Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Gwamnan
………Continue Reading>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you