LabaraiPantami bashi da hannu a ta’addanci, CAN ta bamu...

Pantami bashi da hannu a ta’addanci, CAN ta bamu mamaki da take cewa a Bincikeshi>>Majalisar Koli ta Addinin Musulunci

-

Majalisar Koli ta addinin Musulunci a Najeriya, NSCIA ta bayyana cewa Shugaban kungiyar Kiristoci ta CAN, Rev. Samson Ayokunle ya bata mamaki da yake cewa wai DSS su binciki Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami kan zarge-zargen karya na alaka da ta’addanci da ake masa.

Sakataren NSCIA, Farfesa Salisu Shehu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar.

Yace Samson ya basu mamaki inda ya kukle ido kan Kyakkyawar alakar dake tsakanin musulmai da kirista ya biyeea karairayi da kage da akewa Ministan a gidajen Jaridu da kafafen sada zumunta.

Kungiyar tace Pantami na daga cikin……. Continue Reading>>>> | Apply for NNPC/Agip Nigerian (NAE) 2021/2022 Post Graduate Scholarship Award Scheme.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you