Labarai Pep Guardiola ya rattaba hannu kan sabuwar kwantiragin Manchester...

Pep Guardiola ya rattaba hannu kan sabuwar kwantiragin Manchester City

-

Advertisements
Advertisements

Pep Guardiola ya sanya hannu kan wata sabuwar yarjejeniya ta ci gaba da zama a Manchester City har zuwa bazarar 2023.

 

Yarjejeniyar Guardiola, Dan shekaru 49 za ta kare a karshen kakar wasa ta bana.

Advert

Sabon yarjejeniyar zai bashi dama ya kammala kaka bakwai a Etihad, wanda zai dauke shi sama da shekarun da ya shafe a Barcelona da Bayern Munich.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you