Connect with us
سُبْحَانَ اللَّهِ وَبِحَمْدِهِ، سُبْحَانَ اللَّهِ العَظِيم

Siyasa

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa

Published

on

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa

Kudirin tsige shugaban kasa idan ya kasa nada Ministoci a cikin kwanaki 30 da hawansa mulki ya tsallake karatu na biyu a matsalisar wakilai.

A watan Disamba na shekarar 2020 ne Kudirin dokar ya tsallake karatu na 2 a majalisar bayan da dan majalisa, Kpam Sokpo daga jihar Benue ya kaishi majalisar.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

Kamun da EFCC sukawa Bukola Saraki ya dameni, akwai yiyuwar ana son hanashi takarane a 2023>Tanko Yakasai

Published

on

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa

Uban kasa kuma dattijo daga jihar Kano, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa, sam bai ji dadin kamun da akawa Tsohon Kakakin majalisar Dattijai,  Bukola Saraki ba.

Ya bayyana hakane a wata ganawa da yayi da manema labarai a Kano, kamar yanda PMnews ta ruwaito.

Tanko Yakasai ya bayyana cewa, Bukola Saraki Dansa ne, saboda Mahaifinsa abokinshi ne, sannan shima Bukola Sarakin Abokin babban dansane.

Yace dan haka dole abinda aka masa ya dameshi, yace lallai ba zai yiwa hukuma katsalandan kan aikinta ba amma wannan alamu ne dake nuna ana son hana Bukola Saraki tsayawa takara a 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Continue Reading

Siyasa

Soja ya cakawa wani me suna, Ali Abubakar wuka saboda rainashi

Published

on

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa

Wani soja dake aiki a barikin Letmauk dake jihar Oyo me suna, Audu Abubakar, ya cakawa wani tela, Ali Abubakar wuka bisa zargin cewa ya rainashi.

Ali ya je ganin Abokinsa, Saheed inda ya iske wani soja a shagon abokin nasa, amma baya nan, nan ya zauna ya fara amfani da wayarsa.

Yace suna zaune sai ga wani soja ya shigo Shagon shima yana neman Saheed, Ali Yace yayi tsammanin da abokinsa yake magana sai bai tankashi ba.

Yace Sojan kawai sai yace masa shi kurmane baya ji ana magana, ya mareshi, yace nan ya gaya masa cewa bai san dashi yake magana ba.

Saidai sojan da abokinsa sun ci gaba da dukansa, ya samu dai ya bar wajan, bayan da suka yaga masa kaya.

Yace wasu dattawa a wajan sun bashi shawarar ya hakura, yacs ya koma shagon abokin nasa dan karbar wayarsa sai ga sojan ya sake dawowa ya caka masa wuka a hannu. Yace ya ruga da gudu amma ya bishi.

Ali dai na kwance a Asibiti inda yace an aika wasu sojoji inda suka ji ba’asin yanda lamari  ya faru amma basu sake komawa ganinsa ba. Yace yana so a masa Adalci.

Hukumar Sojojin ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace tana kan Bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Continue Reading
Advertisement

Hot News

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
27 mins ago

Gamayyar kungiyoyin Arewa na neman gwamnatin tarayya ta haramta kungiyar Yarbawa ta Afenifere

Gamayyar kungiyoyin Arewa,  CNG na nan gwamnatin tarayya ta haramta ayyukan kungiyar kare muradun Yarbawa ta Afenifere.   Kungiyar tace...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
Nishaɗi37 mins ago

Bidiyon Teema Makamashi na Nishadi

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Teema Makamshi kenan a wadannan Bidiyon nata inda take nishadi. A jiya ne dai Teema ta saka...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
2 hours ago

Wasu ‘yan Bindiga da ake zargin IPOB ne sun wa wani yankan rago da kona shaguna 20 a Imo

Wasu ‘yan Bindiga da ba’a kai ga tantance ko su wanene ba amma hatin yayi shige da wanda IPOB ke...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
Kiwon Lafiya3 hours ago

An sallami marasa lafiya daga Asibitoci saboda Yajin aikin Likitoci

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan uwan marasa lafiya dake kwance a Asibitocin Gwamnati da yawa sun je sun dauke ‘yan...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
Tsaro3 hours ago

‘Yan Bindiga sun fi IPOB da Sunday Igboho illa>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa da gwamnatin tarayya ta mayar da hankali kan ‘yan Bindiga a Arewa, kamar yanda...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
3 hours ago

Gwamna Matawalle Ya Rantsar da Sabbin Kwamishinoni shida, da Sakatarorin dindindin guda biyu

Gwamna Bello Mohammed Matawalle a jiya ya rantsar da kwamishinoni shida, sakatarori biyu na dindindin da kuma shugaban hukumar tattara...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
Nishaɗi3 hours ago

A kiyaye irin abokan da ake yi>>Rukayya Dawayya yayin da ta saki kayatattun hotuna

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta bayar da shawarar a kiyaye irin abokan da ake yi.   Tace duk wanda...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
Kiwon Lafiya3 hours ago

Ku kiyaye saboda bala’in da aka gani na coronavirus a shekarar data gabata ba’a ga komai ba>>Gwamnatin tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da cewa su kiyaye game da dawowar cutar coronavirus a karo na 3.  ...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
Siyasa4 hours ago

Kamun da EFCC sukawa Bukola Saraki ya dameni, akwai yiyuwar ana son hanashi takarane a 2023>Tanko Yakasai

Uban kasa kuma dattijo daga jihar Kano, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa, sam bai ji dadin kamun da akawa...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa
Siyasa4 hours ago

Soja ya cakawa wani me suna, Ali Abubakar wuka saboda rainashi

Wani soja dake aiki a barikin Letmauk dake jihar Oyo me suna, Audu Abubakar, ya cakawa wani tela, Ali Abubakar...

Advertisement

Copyright © 2017 Zox News Theme. Theme by MVP Themes, powered by WordPress.