Connect with us
Ramadan KAREEM

Breaking News

Ramos: Real Madrid Da ta fi samun nasara in ba bu Messi

Published

on

Sergio Ramos ba shi da shakku kan cewa Real Madrid za ta fi samun nasarori har ma a lokacin da yake kungiyar Real Madrid amma da ace Lionel Messi bai kasance a Barcelona ba. Fagenwasanni.com ta rahoto.

Kyaftin din na Real Madrid ya ci Kofin Zakarun Turai hudu tare da kulob din, amma kofuna biyar na LaLiga Santander da ya lashe, kadan ne kawai daga cikin wadanda Messi ya lashe tare da Barcelona.

“Mun sha wahala a kan Messi a tsawon wadannan shekarun,” in ji Ramos a cikin shirinsa mai taken ‘The Legend of Sergio Ramos’.

“Watakila da Barcelona ba ta da shi, da mun ci karin yawan kofuna.

“Akwai lokacin da muka fuskanci mafi kyawun Barcelona a tarihi. Muna da babban koci kamarJose Mourinho, amma ya yi mana wuya mu kayar da su saboda tasirin messi.

“Ba mu ci nasara da yawa ba kuma akwai wani tashin hankali mai yawa, wanda ya faru ta hanyar su ko mu a wasanni.”


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ramos: Real Madrid Da ta fi samun nasara in ba bu Messi) firstly published at fagenwasanni.com on 2021-04-08 00:51:03

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.