Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Kogi Rashin tsaro: Ba zan taba sasantawa da yan bindiga...

Rashin tsaro: Ba zan taba sasantawa da yan bindiga ba>>Gwamna Yahaya Bello

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

A yayin da ake samun karuwar ayyukan ‘yan ta’adda da sauran laifuka a wasu yankuna na Arewa, Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya sake nanata matsayinsa na farko cewa ba zai sasanta da masu aikata laifuka ba, yana mai cewa tarihi na baya-bayan nan ya nuna cewa gungun masu aikata laifuka galibi suna amfani da irin wannan karimcin ne su kara yin barna.

 

Bello yayi magana ne a ranar Laraba a Abuja yayin wani shirin karin kumallo a wani gidan talbijin na kasa wanda wakilin mu ya kula.

Rashin tsaro: Ba zan taba sasantawa da yan bindiga ba>>Gwamna Yahaya Bello

Gwamnan ya kawo misali da inda aka yiwa wata kungiyar masu laifi afuwa a jihar ta Nassarawa biyo bayan sa hannun wani babban dan siyasa, inda ya koka kan yadda kungiyar ta ki amincewa da yarjejeniyar da ta kulla da gwamnati kasancewar mambobinta na ci gaba da addabar mutane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Rashin tsaro: Ba zan taba sasantawa da yan bindiga ba>>Gwamna Yahaya Bello) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 20:37:33

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you