Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Rashin Tsarosaro: Zai dauki arewa maso gabas sama da...

Rashin Tsarosaro: Zai dauki arewa maso gabas sama da shekaru 100 kafin su farfado>>Dattawan Arewa

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Wata kungiyar dattawan Arewa a karkashin kungiyar, Hadin gwiwar Dattawan Arewa don Zaman Lafiya da Cigaba, ta ce a halin yanzu yankin Arewa na karkashin mamayar masu tayar da kayar baya da ‘yan bindiga, kuma zai dauki yankin sama da shekaru 100 kafin su farfadowa daga halin da suke ciki.

Rashin Tsarosaro: Zai dauki arewa maso gabas sama da shekaru 100 kafin su farfado>>Dattawan Arewa

Dattawan sun bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa daga Kodinetan su na kasa, Zana Goni. Dattawan sun yi kira ga Shugaba Buhari da ya sauke shugabannin rundunonin tsaro ya kuma sanya sabbi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (Rashin Tsarosaro: Zai dauki arewa maso gabas sama da shekaru 100 kafin su farfado>>Dattawan Arewa) firstly published at hutudole.com on 2021-01-20 19:58:14

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Governor Matawale condemns Jangebe abduction, declares commitment to safe return of victims -

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Police confirm attack on facility at Abor Mbaise in Imo State