labaran wasanniRaunin Dembele Yaja Ambawa Ronald Koeman Wata Muhimmiyar Shawara...

Raunin Dembele Yaja Ambawa Ronald Koeman Wata Muhimmiyar Shawara – Sport News

-

Anbama Ronald Koeman Muhimmihiyar Shawara Gameda Raunin Da Dan Wasan Yasamu

Likitoci sun bawa Ronald Koeman muhimmiyar shawara gameda matsalar da Dembele yasamu a wasansu na jiya da Valencia

Likitan de yashawarci koeman din da ya aje dan wasan yabashi cikakken hutu sosai sannan kada asa dan wasan a wasa inde harba takama doleba ana bukatar dan wasan cikin gaggawaba

Likitan yabayyana cewa idan har ba aima dan wasan hakaba to ze iya samun matsala naciwo wanda hakan zezasa ya iya kara cigaba dasamun injury kamar da

Dan wasan a wasansu da Valencia diga befi minti 15 yabuga ba sede kyetar da akaimasa yasa yasamu wani dan karamin rauni wanda akan rauninne aka bawa Koeman shawara

>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you