Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Kylian Mbappe Real Madrid ta fara harin siyan tauraron dan wasan...

Real Madrid ta fara harin siyan tauraron dan wasan Premier League idan ta rasa damar siyan Mbappe

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Kungiyar zakarun gasar La Liga ta Real Madrid tana harin siyan mashahurin dan wasa a wannan kakar sakamakon bata siya wani dan wasa ba a kakar bara, kuma Mbappe ne babban dan wasan da teke hari.

Madrid zata dan fuskanci kalubale wurin siyan Mbappe saboda kungiyar PSG tana harin sabunta mai kwantirakin shi wanda zai kare nan da shekara ta 2022, duk da cewa dai dan wasan zai amince ne idan PSG ta lashe kofin Champions League yayin da yaga kungiyar ta kai wasan karshe a kakar bara.

Duba da yanayin Mbappe yasa yanzu Madrid ta raba kafa ta fara harin siyan tauraron dan wasan Liverpool, Mohammed Salah duk da cewa dai ya manyanta akan Mbappe amma farashin shi zai fi sauki.

Real Madrid ta fara harin siyan tauraron dan wasan Premier League idan ta rasa damar siyan Mbappe

Mbappe da Mohammed Salah gabadaya sun kasance zakarun yan wasa kuma suna zira kwallaye sosai, yayin da kuma abinda Real Madrid take bukata kenan kuma duk wanda ta samu a cikin su to zata hada tawaga mai karfi sosai ta bangaren gaba tare da Hazard da kuma Benzema.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Real Madrid ta fara harin siyan tauraron dan wasan Premier League idan ta rasa damar siyan Mbappe) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 16:25:16

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Manchester United tayi bayanai akan raunin da Rashford ya samu, bayan da suka cire Liverpool daci 3-2 a gasar kofin FA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Sokoto Gov, Sultan Pledge Support for New Police Boss