labaran wasanniRique Puig Karyata Wani Al’amari Da Koeman Kezarginshi Dashi

Rique Puig Karyata Wani Al’amari Da Koeman Kezarginshi Dashi

-

Rique Puig Karyata Wani Al’amari Da Koeman Kezarginshi Dashi

Matashin yaron kungiyar barcalona Rique Puig yakaryata rohotonnin dasuke yawo kanshi kancewa shi mabiyin matane
A wani rohoto da yabayyana a ayau yabayyana cewa bayan saka hotonshi a shafin social media dashida wasu yan mata mutane nata caccakarsa kancewa wannan abun shi yaja ronald koeman besa shi wasa
Yabayyana cewa jin wannan abu yabashi haushi inda a yau yafito yakarta rohoton

>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you