LabaraiSaboda in samu jarin bude babban Shago ne yasa...

Saboda in samu jarin bude babban Shago ne yasa na yi karyar cewa mahaifina ya Mutu amma a yafemin>>Gurguwa Me tallar ruwa ta Legas

-

Me tallar ruwan Pure Wata a Legas Daniel wadda aka tara mata tallafun kudi dama da Naira Miliyan 20 ta nemi Afuwar jama’a bayan da aka gano cewa ta yi karyar cewa mahaufinta ya rasu.

Daniel ta bayyana cewa, ta shafe lokaci me tsawo tana wannan sana’a kuma ba’a Legas ta fara ba,ta yi a Onitsha da Asaba a baya.

Ta bayyana cewa, tana neman Afuwar karyar da ta yi, kamar yanda Vanguard ta ruwaito, matar ta kuma Godewa…….Continue Reading>>> | List Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you