labaran wasanniSabon Sakon Braithwaite Zuwa Ga Duniya

Sabon Sakon Braithwaite Zuwa Ga Duniya

-

Braithwaite Nacancanci Ballon D’or Na Wannan Shekarar

Dan wasan barcalona Braithwaite yayi wasu kalame a shafinsa na inda yake bayyana cewa nacancaci abani Ballon D’or inde messi bazaisamu toni yafi cancanta da wannan kyauta a wannan karan
Braithwaite yabayyana hakane shafinsa na Telegram inda yakecewa messi yayi aiki tukuru a wannan kakar don haka shiyafi cancanta da wannan kyautar
Yakara dacewa muddun ba’abaiwa messi ba to shine yafi cancanta da kyautar saboda yayi kokari kamarsu Kante, Kylian Mbappe

>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you