Sabuwar wakar Hamisu Breaker Mai suna Mahadin Rabo

Sabuwar wakar Hamisu Breaker  Mai suna Mahadin Rabo

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Mahadin Rabo ” to kuna ina masoya wakokin hamisu breaker gafa taku domin nishadantar daku. – Mahadin Rabo – Hamisu breaker

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kullin sai na kalli hotonki nake samun barci

– Muryarki nakeji kawai nabar yi kunci

– Kuma ina bake to ba zan iya aikata komai ba

– Na kamu ba zan kubuta ba inba dake ba

– Ina zanaje ina maffitar da zanzo na duba

– Banajin ni nacika indai bakimin lamuni ba

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


Leave a comment

Related Posts