umar m shariffSabuwar Wakar Umar M Shareef – Sannu Sarauniya

Sabuwar Wakar Umar M Shareef – Sannu Sarauniya

-

 Music Sabuwar wakar Umar M Shareef – Sannu Sarauniya

Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Sannu Sarauniya” Wakar Sannu Sarauniya, Wakace Da Umar M Shareef Yake Yabe Wata Mata Mai Suna Fatima.

Wannan waka Tasha Baitoci Sosai.

KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR

-Nagode Ma Rabbi Wanda Yayi Ni

– Yay Mini Baiwa A Cikin Zamani

-Innayi Zantuka A Saurare Ni

-Allah Kenan Kunji Arrahamani

Duba wannan :- Hamisu Breaker Ft Kb International – Abokin Rayuwa

-Na Gode Da Kyautukan Da Kayimin

-Nayi Shiri Ayau Inayin Waka

-Indaki Tambura Kudan Tattaka

– Umar M Shareef Da Babbar Harka

– Yau Zan Wake Jaruma San BarKa

Ku sauke wannan wakar a woyoyin ku don saurara.

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you