Labarai Sadiya Haruna saki wani sabon bidiyo wanda mutane ke...

Sadiya Haruna saki wani sabon bidiyo wanda mutane ke mata fatan shiriya

-

Advertisements
Advertisements

Tauraruwar me amfani da shafukan sada zumunta, wadda ke sayar da kayan mata, Sadiya Haruna ta gamu da fushin da yawa daga cikin Mabiyanta bayan saka tallar wani maganin kara karfin mazakuta da ta yi.

 

Sadiya Haruna ta nuna mazakuta ta roba inda ta gwada yanda ake shafa maganin. Hakan yasa wasu da dama suka bayyana fushinsu na cewa Allah ba zai sakawa kasuwancin nata Albarka ba.

 

Saidai Sadiya tace duk abinda za’a fada a fada ita dai kasuwancin ta take.

 

https://www.instagram.com/tv/CH2aNFQnIuM/?igshid=11y47nutfwige

Advert

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you