LabaraiSam bai dace Pantami ya ci gaba da zama...

Sam bai dace Pantami ya ci gaba da zama a gwamnatin Buhari ba>>Auwal Rafsanjani

-

Shugaban Kunguyar kare hakkin bil’adama ta CISLAC kuma wakilin Amnesty international a Najeriya Auwal Rafsanjani ya bayyana cewa bai kamata shugaba Buhari yayi kunnen Uwar shegu da zargin ds akewa Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ba.

Yace abinda ya kamata mutum na gari yayi shine ya sauka daga mukaminsa a yi bincike inda an wankeshi sai ya koma.

Yace kariyar da fadar Shugaban kasa tawa Ministan bata isa ba, yace Jami’an tsaro ne ya kamata su wankeshi bayan…...Continue Reading>>> Or Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD annually.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you