Connect with us
Ramadan KAREEM

Breaking News

Sanata Gogwim Ya Mutu Yana da shekaru 71

Published

on

Sanata Sati Davies Gogwim, wanda ya wakilci Filato ta Tsakiya a Majalisar Dattawa tsakanin 2007 da 2011, ya rasu yana da shekara 71.

Ya mutu ranar Laraba a asibitin Mayfield Medical Hospital, Jos, babban birnin jihar bayan wata rashin lafiya da ba a bayyana ba.

An bayyana cewa marigayin ya dawo daga kasar Ingila kwanan nan bayan ya yi jinyar rashin lafiyar kafin daga bisani ya wuce a Jos.

A sakonsa na ta’aziyya, Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya nuna damuwarsu game da mutuwar Sanata Godwin, yana mai bayyana shi a matsayin dan Najeriya mai kishin kasa da ya ba al’ummar kasa da Jihar Filato gudummawa.

The post Sanata Gogwim Ya Mutu Yana da shekaru 71 first appeared on Hutudole.
CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Sanata Gogwim Ya Mutu Yana da shekaru 71) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 07:20:06

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.