Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya bada tabbacin cewa abinda ya faru na satar dalibai a Kankara, Jihar Katsina ba zai sake faruwa ba.
Yace wannan shine na karshe.
Ya bayar da wannan tabbacin ne a Katsina kamin shiga tattaunawa da hukumar gudanarwa ta ‘yansanda dake Katsinan.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Satar daliban data faru a Kankara, jihar Katsina, an yi na karshe ba zata sake faruwa ba>>IGP ya bada tabbaci) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 11:53:05
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com