LabaraiSheik Jingir Yayi martani akan batun Pantami.

Sheik Jingir Yayi martani akan batun Pantami.

-

Shugaban majalisar malamai na kasa na Kungiyar Izala, Sheikh muhammad sani Yahaya Jingir, yace Gabadaya ministocin Gwawbnatin buhari, babu wanda yakai Dakta Isah Ali pantami Aiki, da kawo cigaba a ma’aikatar sa . Amma wasu bata gari marasa kishin nijeriya suke so a cireshi.

Sheikh Jingir, yace babu wanda suka saka pantami, a gaba Kamar yan yahoo saboda ya hanasu zambar jama’a da satar kudaden Al’umma wanan yasa suke…… Continue Reading>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you