tafsir Sheikh isa ali pantami tafsir 2020

Sheikh isa ali pantami tafsir 2020

-

- Advertisment -

Sheikh isa ali pantami tafsir 2020

Isah Ali Pantami Tafseer 2020

Gabatarwa: Ash-sheikh Dr Isah Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Malam Abba Abdullahi Zaria

Karatun tafsirin Alkur’ani mai girma daga bakin Dr, Isah Ali Ibrahim Pantami, wannan karatu inshaAllah zamu dinga kawo muku shi akullum, acikin wannan wata mai girma na ramadana.

“TASHOSHIN TV DA RADIO DA ZA SU KAWO KARANTUN DR ISA ALI IBRAHIM PANTAMI A RAMADHAN 1441AH in sha Allah, DA LOKUTAN KARATUN DA KUMA WADANDA SUKA DAUKI NAUYI.”  {KAMAR YADDA MALAM YA BAYYANA A SHAFIN SA.}

Allah Ya biya da Aljannah!

 • Alhaji Ibrahim Gerawa (Gerawa Oil Mills)

1) Radio Kano AM 729 KHZ 12:00AM – 1:00AM
2) Radio Kano FM 89.3 12:00AM – 1:00AM
3) Freedom Radio Kano FM 99.5 11:00PM – 12:00PM
4) Dala Radio Kano FM 88.5 5:00PM – 6:00PM
5 Rahama Radio Kano FM 97:3 9:00PM – 10:00PM
6) Aminci Radio Kano FM 103:9 9:00AM – 10:00AM
7) Express Radio Kano FM 90.3 10:00AM – 11:00AM
8) Horizon Radio Dutse FM 100.5 12:00PM – 1:00PM
9) AR TV Kano 3:00PM – 4:00PM
10) AR TV Radio Kano FM 101.1 3:00PM – 4:00PM

 • Alhaji Shehu Abubakar

11) NTA Bauchi Channel 9 TV 10:00PM – 11:00PM
12) Albarka FM Bauchi 97.5 FM 9:00AM – 10:00AM
13) NTA Gombe 10:00PM – 11:00PM
14) NTA Hausa Abuja 9:00AM – 10:00AM

 • Alhaji Ibrahim Bagudu

15) FRCN (Radio Nigeria Kaduna) AM 6:00PM – 7:00PM Subject to change
16) Vision FM Abuja 10:00AM – 11:00AM
17) Farin Wata TV Abuja 10:00PM – 11:00PM

 • Alhaji Habu Mu’azu

18) Progress Radio GombeFM 97.3 9:00PM – 10:00PM

 • Alhaji Ibrahim Mai Turare da Littafi, Babban Dodo, Zaria, Kaduna

19) Alheri Radio Zaria FM 94.1 6:30PM – 7:00PM

 • Alhaji Muhammad Ahmad Wabi (Baraden Jama’are)

20) BRC Community FM 89.5 Jama’are, Bauchi 7:00PM – 8:00PM

 • Alhaji Abdul Dola

21) Fombina FM Yola FM 101.5 10:00AM – 11:00AM

 • Wani Bawan Allah mai Neman Addu’a

22) BRTV Maiduguri TV Station 10:00AM – 11:00AM
23) BRTV Radio FM Maiduguri 7:50AM – 8:50AM

 • Engr Ibrahim Yakubu Nguru

24) YBC Radio FM 89.5 Damaturu 8:10PM – 9:10PM

 • Alhaji Muhammad Danladi

25) Sunnah TV 11:00PM – 12:00PM

 • Alhaji Lai Muhammad

26) Liberty TV Station 7:00AM – 8:00AM
27) Liberty Radio FM 103.3 Abuja 10:00PM – 11:00PM

(Ayi sharing da yan’uwa don neman lada gun Allah)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Music MP3 Masoya -Ibrahim A Muazzam Ft Hussaini Danko

Sabuwar waqar Hussaini Danko tare da Ibrahim A Muazzam 2020 mai suna Masoya. Waqar sunyi tane dan su godewa masoyansu waqar tayi dadi sosai Ga...
Enable referrer and click cookie to search for pro webber