Connect with us
Ramadan KAREEM

Kasuwanci

Shoprite sun kammala Shirin Ficewa daga Najeriya

Published

on

Shoprite sun kammala Shirin Ficewa daga Najeriya

Kamfanin sayar da kaya na Kasa Africa ta Kudu, Shoprite ya bayyana cewa shirye-shiryen da yake na ficewa daga Najeriya sun kusa kammaluwa.

 

Kamfanin yace zai saya da gaba dayan kadarar da ya ke da ita a Najeriya.

 

Kamfanin  yacw ya mikawa hukumomi batun sayar da kadarar amma suna jiran hukumomi su amince. Saidai sun ce zasu tabbatar ShopRite din ya ci gaba da aiki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Shoprite sun kammala Shirin Ficewa daga Najeriya) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 08:47:49

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.