Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Goodluck Jonathan Shugaba Buhari ya gana da Goodluck Jonathan a fadarsa...

Shugaba Buhari ya gana da Goodluck Jonathan a fadarsa da Yammacin yau

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a fadarsa ta Villa da Yammacin yau.

 

Zuwa yanzu dai babu cikakken bayani kan dalilin ganawar shuwagabannin amma hadikin shugaban kasar, Bashir Ahmad ya tabbatar da ganawar da suka yi.

Shugaba Buhari ya gana da Goodluck Jonathan a fadarsa da Yammacin yau

President Muhammadu Buhari receives former President, Goodluck Jonathan at the Presidential Villa, Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Shugaba Buhari ya gana da Goodluck Jonathan a fadarsa da Yammacin yau) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 16:52:29

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Wike ya nesanta kansa da fastocin neman shugaban kasa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Barcalona tabayyana ra'ayinta gameda dawo da neymar