Labarai Shugaba Buhari ya kaddamar da aikin Asibitin koyarwa na...

Shugaba Buhari ya kaddamar da aikin Asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri

-

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin Asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri a yau, Alhamis, 19 ga watan Nuwamba.

 

Shugaban kasar ya kaddamar da aikin ne daga fadarsa ta Abuja ta kafar sadarwar Zamani.

President @MBuhari virtually Commissioned the University of Maiduguri Teaching Hospital Project at the Council Chamber, State House, Abuja.

#AsoVillaToday

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you