LabaraiShugaba Buhari ya nada Obinna a matsayin Shugaban Hukumar...

Shugaba Buhari ya nada Obinna a matsayin Shugaban Hukumar PPPRA

-

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nada sabon Shugaban hukumar dake kula da kayyade farashin man fetur da Babban sakatarenta.

Wanda aka nada shugaban shine, Mr. Atuonwo A. Obinna, sai kuma Sakatare, Abdulkadir Sa’idu.

Shugaban ya basu mukamanne zuwa shekaru 4 nan gaba….Read#More>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you