Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Shugaba Buhari ya nada sabon Shugaban ‘yansanda, kalli hotunansa, Karanta Tarihinsa, Makarantar da yayi da jihar da ya fito

Published

on

Shugabn kasa, Muhammadu Buhari ya nada sabon Shugaba ‘yansandan Najeriya, Usman Alkali Baba.

 

An haifi sabon Shugaban ‘yansandan ne a shekarar 1963 kuma yayi Makaranta a jami’ar Bayero ta Kano da kuma Jami’ar Maiduguri.

 

Ya fara aiki da Hukumar ‘yansanda a shekarar 1988. Ya taba rike mukamin Kwamishinan ‘yansanda a jihar Delta.

Shugaba Buhari ya nada sabon Shugaban ‘yansanda, kalli hotunansa, Karanta Tarihinsa, Makarantar da yayi da jihar da ya fito


Ministan ayyuka ‘yansanda, Muhammad Dingyadi ne ya sanar da sahon Shugaban ‘yansandan wanda yace zai fara aiki na take. Ya kuma ce an zabeshi ne dan kwadan kwarewar aiko da cancanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Shugaba Buhari ya nada sabon Shugaban ‘yansanda, kalli hotunansa, Karanta Tarihinsa, Makarantar da yayi da jihar da ya fito) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 14:50:59

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.