Labarai Shugaba Buhari ya taya tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu...

Shugaba Buhari ya taya tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu murnar cika shekara 60

-

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya tsohon shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Nuhu Ribadu murnar cika shekaru 60 a duniya.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa Ribadu ya cika shekara 60 a Duniya a yau Asabar.

Shugaba Buhari  ya bayyana haka ne, a  cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Mista Femi Adesina , ya fitar a Abuja ranar Juma’a.

Hakanan shugaba Buhari ya, yabawa tsohon shugaban hukumar a matsayin jajirtacce wanda ya sadaukar da kansa domin hidim tawa kasa.

Advert

A karshe yayi fatan Allah ya karu yawan shekaru masu amfani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you