Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Sirikin Buhar da ICPC ke nema ruwa a jallo ya saki matar sa.

Published

on

Sirikin Buhar da ICPC ke nema ruwa a jallo ya saki matar sa.

Badakalar Dala Miliyan 65: Auren diyar Buhari da ICPC ke neman mijinta ruwa a jallo ya mutu.

Fadar Shugaban kasa ta bakin Garba Shehu ya ce mutumin da hukumar yaki da manyan laifuka ta kasa, ICPC ke nema ruwa a jallo Gimba Ya’u Kumo bisa zargin wawure dala miliyan 65 ba surukin Buhari bane yanzu domin aurensa da yargidan Buhari Halima ya rabu tun shekarun baya.

Mista Kumo, tsohon shugaban Bankin, Federal Mortgage Bank, ya auri diyar Buhari ta biyu a watan Octobe…..Continue Reading>> Or United Nations Jobs Opening 2022 | Apply Now

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.